2
Karfi
Wannan telebijin na aiki da AC lantarki, karfin-sa na
rubace a kelle a murufin baya. Kada ka yi amfani
da DC da ya-sha kafi n telebijin. Idan lokaci tsawa
ko an dauke wutan lantarki, don allah chire waya
dake fi towa a bayyan telebijin da kuma fulogi.
Kadanna anun
POWER daga dama ko daga
gepe domin a kese TV idan bayi kalo ba achinkin
lokachi mai yawa TV. Ayi kokarin chire wayan
daga bango (Wojen kese).
ANA CIRE HAƊI NA'URA DAGA MANYA
ANA CIRE HAƊI NA'URA DAGA MANYA
- Filogin manya shine na'urar cire haɗi. Dolene
fi logi ya zama a shirye mai aiki.
Gargadi
Domin kawas da hatsarin gobara ko jan wutan
latarki kada a ajiye telebijin a ruwan sama ko inda
yana da daushi.
Kada a ajiye duk wani abu mai ruwa, ko ruwa a
saman telebijin, wanan yana iya haifar da hatsarin
gobara ko jan wutan lantarki.
Aiki
Kadaka bude bayan telebijin domin yana iya
hadasa ka da jan wutan lantarki mai tsananin yawa
da wassu makamanchin yanayi. Idan telebijin ya
ki amfani kamar yadda ya kamata, chire fulogi sai
ka kira lakani na ainihi.
Eriya
Hada eriya kebur daga soketi zuwa marufi n bayan
telebijin. Domin aiki mai kyau sai an hada eriya ya
fi to daga bayan telebijin zuwa sararin sama.
Inda ya kamata
Ka ajiye telebijin yanda haske ko hasken wutan
lantarki bazasu haskaka kwalben telebijin ban.
Hankali ye tabbata kada a girgiza telebijin ko
ajiyan ruwa, kusa ka kura ko kuma zafi mai tsanani
sosai. Tabatar da ciwa telebijin yana ajiya a inda
akai ishasshen iska. Kada ka rufe ramukan iski a
bayyan telebijin.
Rubutu don tunani:
Domin chire datti ko alamar hannu a kwalban TV,
ayi amfani da kelle da kayan yazo da shi. Kada a
hadasa nauyi lokacin sharewa soboda lalachewan
telebijin.
Zaka iya hada karin na’urar kamar VCRs cam-
corder da sauran su zuwa ga telebijin.
Ibanda yake nunawa anan zai iya zuwa da dan
banbanchi daga wanda yana telebijin naka.
Wayar soketi
1. Hada wayar RF mai fitowa daga VCR zuwa ga
wayar soketi abayan telebijin.
2. Hada eriya kebur zuwa wayan RF a chikin
soketi VCR.
3. Yi ajiyan magudanan VCR a shirin da kafiso
kayi amfani da ‘Tuntuban shirin hannu’.
4. Zaba nomba shiri inda magudanan VCR yana
ajiye.
5. Danna maballin
PLAY a VCR.
Soketi Audio/
Video in/
out (zabi)
1. Hada soketi magana/hoto na VCR zuwa ga
magana/hoto a chikin soketi telebijin da soketin
VCR zuwa soketi RF OUT a telebijin.
2. Idan an hada wayan VCR zuwa soketi
AV na
telebijin, dana maballin
TV/AV ka zaba AV 1 ko
AV 2 .
3. Danna maballin
PLAY daga VCR. Alamar sake
nuna hoton VCR zai nuna a kwalban telebijin.
Zaka iya yi ajiyan shiri daga TV a pepen vidiyo
da taimokan soketi na hoto da magana.
Rubutu don tunani :
Idan kana da VCR guda,
hada keburan magana daga VCR zuwa ga soketi
AUDIO L/MONO na telebijin.
Soketi Euro scart (zabi)
1. Hada soketi Euro scart na VCR zuwe soketi
Euro scart na telebijin.
2. Danna maballin
PLAY a VCR.
Idan an hada soketi VCR zuwa ga soketi Euro
scart, telebijin zai kuna suwa
AV 1 da kansa.
Amma idan kana so ka chigaba dakallan TV,
danna maballin na
D
/
E
kokuna maballin
NOMBOBI.
Ko kuma ka danna maballin
TV/
AV akan na’urar
mai nisa na hannu don zabi
AV 1 . Alamar sake
nuna hoton VCR zai nuna a kwalban telebijin.
Zaka iya yi ajiyan shiri daga TV pepen vidiyo.
Rubutu don tunani :
Alamar irin RGB, wato ja,
ruwa ganye da shudi da zama alamar kawowan
wajan soketi Euro scart. Wadannan alamum
aikowa, misali diko da da ake biya TV, na’uran
wassanni ko kuma hoton CD guda.
Kayayakin a soketi (zabi)
Kayayakin a soketi (zabi)
1. Hada COMPONENT soketi wajen vidiyo (Y Cb
Cr, Y Pb Pr ko Y B-Y R-Y) na COMPONENT
(480i) zuwa COMPONENT INPUT (Y P
B
P
R
) a
telebijin.
2. Hada wayan magana daga COMPONENT
zuwa wurin AUDIO IN a soketi
AV IN2.
3. Danna maballin
TV/
AV ka zaba COMPONENT.
4. Danna maballin
PLAY a jikin COMPONENT.
COMPONENT sake hoto ya nuna a kwalban
telebijin.
Haduwan
............................................................
............................................................
2
Alaka daduwan na’ura na waje
Alaka daduwan na’ura na waje
..........................
..........................
Wuri da aikin iko
.................................................
.................................................
Tsarin aiki
...........................................................
...........................................................
5
Tsarin kwalban telebijin
Tsarin kwalban telebijin
......................................
......................................
Shiryawa tashon TV
...........................................
...........................................
Daidaitanwan hoto
..............................................
..............................................
Daidaitanwan Sauti
............................................
............................................
Setin lokaci
.........................................................
.........................................................
Wassu aiki
..........................................................
..........................................................
Aikin PIP (zabi)
................................................
................................................
10
Tafireran sakkonni (zabi)
Tafireran sakkonni (zabi)
..................................
..................................
10
Jerin matsalolin domin dubawa
Jerin matsalolin domin dubawa
........................
2
Haduwan
Alaka daduwan na’ura na waje
Alaka daduwan na’ura na waje
Abinda ke chiki